Auta Mg Boy – GARIN SO Full Album 2022 Download
Fitaccen mawakin soyayya wanda akafi sani da Auta Mg Boy ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Garin So” Na Shekarar 2022. Wannan mawaki dama kowa yasani yayi fice wajen yin wakokin soyayya.
Natabbata wannan album mai suna Garin So zai nishadantar da masoya wannan mawaki mai suna Auta Mg Boy kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 sune kamar haka
- Zabin Zuciya || DOWNLOAD
- Duniyar So || DOWNLOAD
- Akwai Bayani || DOWNLOAD
- Garin So || DOWNLOAD
- Akwai Dalili || DOWNLOAD
- Inaji Dake || DOWNLOAD
- Ina Rabbana So Bawahala || DOWNLOAD
- Muda Masoyan Mu || DOWNLOAD
- Na Fara Sonki || DOWNLOAD
- Naji Dadi || DOWNLOAD
- Rabuwa || DOWNLOAD
- So Ruwan Zuma || DOWNLOAD
- Tsuntuwar So || DOWNLOAD
- Zaki Uban Maza || DOWNLOAD
- Lokaci Na || DOWNLOAD
One Comment
Leave a ReplyOne Ping
Pingback:Lacrown – Available [MP3 Download] » FroshVoice